an kai harin kan ofishin kwamitin taimako na imam khomenei %28ra%29 a somalia

IQNA

Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun kaddamar da harri kan babban ofishin kwamitin bayar da agaji na Imam Khomenei (RA) a birnin Magadishou fadar mulkin Somalia.
Lambar Labari: 3480045   Ranar Watsawa : 2016/01/13